Pular para o conteúdo
Publicidade

Irmiya 9

23 Ga abin da Ubangiji yana cewa,

"Kada mai hikima ya yi fariya da hikimarsa

ko mai ƙarfi ya yi fariya da ƙarfinsa

ko mai arziki ya yi fariya da arzikinsa,

24 amma bari shi wanda yake taƙama ya yi taƙama da wannan,

cewa ya fahimci ya kuma san ni,

cewa ni ne Ubangiji, wanda yake yin alheri,

gaskiya da kuma adalci a duniya,

gama a waɗannan ne nake jin daɗi,"

in ji Ubangiji.

Veja também