Pular para o conteúdo
Publicidade

Irmiya 17

7 "Amma mai albarka ne mutumin da yake dogara ga Ubangiji,

wanda ƙarfin halinsa yana daga Ubangiji.

8 Za su zama kamar itacen da aka dasa kusa da ruwa

wanda ya miƙa saiwoyinsa zuwa cikin rafi.

Ba ya jin tsoro sa’ad da zafi ya zo;

ganyayensa kullum kore suke.

Ba shi da damuwa a shekarar fări

ba ya taɓa fasa ba da ya’ya."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também