Pular para o conteúdo
Publicidade

Resultados da busca por "salvação"

200 resultados encontrados

  1. Salmos 82

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 82
    Mostrando versículos 2–8 de 8

    2"Har yaushe za ku kāre marasa adalciku kuma goyi bayan mugaye? Sela

    4Ku ceci marasa ƙarfi da masu bukata;ku kuɓutar da su daga hannun mugaye.

    8Ka tashi, ya Allah, ka shari’anta duniya,gama dukan al’ummai gādonka ne.

  2. Salmos 108

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 108
    Mostrando versículos 2–13 de 13

    2Ku farka, garaya da molo!Zan farkar da rana.

    12Ka ba mu taimako a kan abokin gāba,gama taimakon mutum banza ne.

    13Tare da Allah za mu yi nasara,zai kuma tattaka abokan gābanmu.

  3. Salmos 19

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 19
    Mostrando versículos 6–12 de 14

    6Takan taso daga ƙarshen sammaita kewaye zuwa wancan;babu abin da yake ɓuya wa zafinta.

    11Ta wurinsu ana gargaɗe bawanka;a kiyaye su akwai lada mai girma.

    12Wane ne zai iya rabe kurakuransa?Ya gafarta ɓoyayyun laifofinsa.

  4. Salmos 28

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 28
    Mostrando versículos 6–8 de 9

    6Yabo ya tabbata ga Ubangiji,gama ya ji kukata na neman jinƙai.

    7Ubangiji shi ne ƙarfina da garkuwata;zuciyata ta amince da shi, kuma na sami taimako.Zuciyata ta yi tsalle don farin cikizan kuwa yi godiya gare shi cikin waƙa.

    8Ubangiji shi ne ƙarfin mutanensa,kagarar ceto domin shafaffensa.

  5. Salmos 118

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 118
    Mostrando versículos 6–14 de 29

    6Ubangiji yana tare da ni; ba zan ji tsoro ba.Me mutum zai yi mini?

    9Ya fi kyau in nemi mafaka a wurin Ubangijida in dogara ga sarakuna.

    14Ubangiji ne ƙarfina da waƙata;ya zama mai cetona.

  6. Salmos 115

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 115
    Mostrando versículos 9–12 de 18

    9Ya gidan Isra’ila, ku dogara ga Ubangiji,shi ne mai taimakonsu da garkuwarsu.

    10Ya gidan Haruna, ku dogara ga Ubangiji,shi ne mai taimakonsu da garkuwarsu.

    12Ubangiji yakan tuna da mu zai kuma albarkace mu.Zai albarkace gidan Isra’ila,zai albarkace gidan Haruna,

  7. Salmos 29

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 29
    Mostrando versículos 3–11 de 11

    3Muryar Ubangiji tana a bisa ruwaye;Allah Maɗaukaki ya yi tsawa,Ubangiji ya yi tsawa a bisa manyan ruwaye.

    7Muryar Ubangiji ta bugada walƙatar walƙiya.

    11Ubangiji kan ba da ƙarfi ga mutanensa;Ubangiji kan albarkace mutanensa da salama.

  8. Salmos 50

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 50
    Mostrando versículos 2–18 de 23

    2Daga Sihiyona, cikakkiya a kyau,Allah na haskakawa.

    6Sammai kuwa sun yi shelar adalcinsagama Allah kansa alƙali ne. Sela

    18Sa’ad da kuka ga ɓarawo, kukan haɗa kai da shi;kukan haɗa kai da mazinata.

  9. Salmos 12

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 12
    Mostrando versículos 1–7 de 8

    1Ka taimaka, Ubangiji, gama masu tsoron Allah ba sa nan kuma;masu aminci sun ɓace daga cikin mutane.

    6Kalmomin Ubangiji kuwa ba su da kuskure,kamar azurfan da aka tace cikin matoyan yumɓu,aka tsabtacce sau bakwai.

    7Ya Ubangiji, za ka kiyaye mu lafiyaka tsare mu daga irin mutanen nan har abada.

  10. Salmos 92

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 92
    Mostrando versículos 1–3 de 15

    1Yana da kyau a yabi Ubangijia kuma yi kiɗi ga sunanka, ya Mafi Ɗaukaka,

    2don a yi shelar ƙaunarka da safeamincinka kuma da dare,

    3da kiɗin molo mai tsirkiya gomada kuma ƙarar garaya.

  11. Salmos 72

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 72
    Mostrando versículos 12–17 de 20

    12Gama zai ceci masu bukatan da suka yi kuka,marasa ƙarfin da ba su da mai taimako.

    13Zai ji tausayin gajiyayyu da masu bukatayă ceci masu bukata daga mutuwa.

    17Bari sunansa yă dawwama har abada;bari yă ci gaba muddin rana tana nan.Dukan al’ummai za su sami albarka ta wurinsa,za su kuma ce da shi mai albarka.

  12. Salmos 109

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 109
    Mostrando versículos 7–31 de 31

    7Sa’ad da aka yi masa shari’a, bari a same shi da laifi,bari kuma addu’o’insa su hukunta shi.

    13Bari duk zuriyarsa su mutu,a shafe sunayensu daga tsara mai zuwa.

    31Gama yana tsaya a hannun damar mai bukata,don yă cece ransa daga waɗanda suke hukunta shi.

  13. Salmos 42

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 42
    Mostrando versículos 1–8 de 11

    1Kamar yadda barewa take marmarin ruwan rafuffuka,haka raina yake marmarinka, ya Allah.

    2Raina yana ƙishin Allah, Allah mai rai.Yaushe zan tafi in sadu da Allah ne?

    8Da rana Ubangiji yakan nuna ƙaunarsa,da dare waƙarsa tana tare da ni,addu’a ga Allah na raina.

  14. Salmos 27

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 27
    Mostrando versículos 1–14 de 14

    1Ubangiji ne haskena da cetona,wa zan ji tsoro?Ubangiji ne mafakar raina,wane ne zan ji tsoro?

    9Kada ka ɓoye fuskarka daga gare ni,kada ka kore bawanka daga gare ka cikin fushi;kai ne ka kasance mai taimakona.Kada ka ƙi ni ko ka yashe ni,Ya Allah Mai cetona.

    14Ka dogara ga Ubangiji,ka yi ƙarfin hali ka yi ƙarfin zuciyaka kuma dogara ga Ubangiji.

  15. Salmos 66

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 66
    Mostrando versículos 1–20 de 20

    1Ku yi sowa ta farin ciki ga Allah, dukan duniya!

    9ya adana rayukanmuya kuma kiyaye ƙafafunmu daga santsi.

    20Yabo ga Allah,wanda bai ƙi addu’ata bako yă janye ƙaunarsa daga gare ni!

  16. Salmos 80

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 80
    Mostrando versículos 2–15 de 19

    2a gaban Efraim, Benyamin da Manasse.Ka tā da ƙarfinka;ka zo ka cece mu.

    3Ka mai da mu, ya Allah;ka sa fuskarka ta haskaka a kanmu,za mu kuwa cetu.

    15saiwar da hannun damarka ya dasa,ɗan da ka renar wa kanka.

  17. Salmos 136

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 136
    Mostrando versículos 2–7 de 26

    2Ku yi godiya ga Allahn alloli.Ƙaunarsa madawwamiya ce.

    6Wanda ya shimfiɗa duniya a kan ruwaye,Ƙaunarsa madawwamiya ce.

    7Wanda ya yi manyan haskoki,Ƙaunarsa madawwamiya ce.

  18. Salmos 34

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 34
    Mostrando versículos 7–18 de 22

    7Mala’ikan Ubangiji ya kafa sansani kewaye da waɗanda suke tsoronsa,ya kuwa cece su.

    14Juyo daga mugunta ku yi alheri;nemi salama ku kuma yi ƙoƙarin samunta.

    18Ubangiji yana kusa da waɗanda suka karaiya kuma cece waɗanda aka ragargaza a ruhu.

  19. Salmos 71

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 71
    Mostrando versículos 3–22 de 24

    3Ka zama dutsena da kagarata,inda kullum zan je.Ka ba da umarni a cece ni,gama kai ne dutsen ɓuyana da katangata.

    21Za ka ƙara girmanaka sāke ta’azantar da ni.

    22Zan yabe ka da garayasaboda amincinka, ya Allah;zan rera yabo gare ka da molo,Ya Mai Tsarki na Isra’ila.

  20. Salmos 88

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 88
    Mostrando versículos 2–11 de 18

    2Bari addu’ata ta zo a gabanka;ka kasa kunne ga kukata.

    10Kakan nuna wa matattu ayyukanka na banmamaki ne?Waɗanda suka mutu sukan tashi su yabe ka ne? Sela

    11Ana furta ƙaunar a cikin kabari ne,ana zancen amincinka a cikin Hallaka ne?

Léxico (correspondência exata) Semântico (correspondência relacionada) Versículos omitidos Contexto do capítulo