Pular para o conteúdo
Publicidade

Resultados da busca por "salvação"

200 resultados encontrados

  1. Salmos 148

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 148
    Mostrando versículos 1–12 de 14

    1Yabi Ubangiji.148.1 Da Ibraniyanci Hallelu Ya; haka ma a aya 14.Yabi Ubangiji daga sammai,yabe shi a bisa sammai.

    4Yabe shi, ku bisa sammaida kuma ku ruwan bisa sarari.

    12samari da ’yan mata,tsofaffi da yara.

  2. Salmos 98

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 98
    Mostrando versículos 2–5 de 9

    2Ubangiji ya sanar da cetonsaya kuma bayyana adalcinsa ga al’ummai.

    3Ya tuna da ƙaunarsada kuma amincinsa ga gidan Isra’ila;dukan iyakar duniya sun gaceton Allahnmu.

    5ku yi kiɗi ga Ubangiji da garaya,da garaya da ƙarar rerawa,

  3. Salmos 22

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 22
    Mostrando versículos 8–22 de 31

    8"Ya dogara ga Ubangiji;bari Ubangiji yă cece shi.Bari yă cece shi,da yake yana jin daɗinsa."

    20Ka ceci raina daga takobi,raina mai daraja daga ikon karnuka.

    22Zan furta sunanka ga ’yan’uwana;cikin taron masu sujada zan yabe ka.

  4. Salmos 59

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 59
    Mostrando versículos 2–13 de 17

    2Ka kuɓutar da ni daga masu aikata muguntaka kuma cece ni daga masu kisa.

    5Ya Ubangiji Allah Maɗaukaki,Allah na Isra’ila,ka tashi ka hukunta dukan al’ummai;kada ka nuna jinƙai ga mugaye maciya amana. Sela

    13ka cinye su da hasala,ka cinye su sarai.Sa’an nan za a sani a iyakar duniyacewa Allah yana mulki a bisa Yaƙub. Sela

  5. Salmos 35

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 35
    Mostrando versículos 2–9 de 28

    2Ka ɗauki garkuwa da kuma makami;ka tashi ka taimake ni.

    3Ka ɗaga māshi da kuma abin da ake jefa35.3 Ko kuwa ka kuwa tare hanyaa kan waɗanda suke fafarata.Ka ce wa raina,"Ni ne cetonka."

    9Sa’an nan raina zai cika da farin ciki a cikin Ubangijiin yi kuma murna a cikin cetonsa.

  6. Salmos 53

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 53
    Mostrando versículos 1–6 de 6

    1Wawa ne kawai yakan ce a zuciyarsa,"Ba Allah."Sun lalace, kuma hanyoyinsu ba su da kyau;babu wani mai aikata abu mai kyau.

    2Allah yana duba daga samaa kan ’ya’yan mutaneyă ga ko akwai wani wanda ya gane,wani wanda yake neman Allah.

    6Kash, da ceton Isra’ila zai fito daga Sihiyona mana!Sa’ad da Allah ya sāke arzuta mutanensa,bari Yaƙub yă yi farin ciki Isra’ila kuma yă yi murna!

  7. Salmos 49

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 49
    Mostrando versículos 7–15 de 20

    7Ba wani da zai iya ceton ran waniko yă ba wa Allah kuɗin fansa saboda shi,

    13Wannan ne ƙaddarar waɗanda suke dogara a kansu,da kuma ta mabiyansu, waɗanda suka tabbatar da faɗinsu. Sela

    15Amma Allah zai ceci raina daga kabari;tabbatacce zai ɗauke ni zuwa wurinsa. Sela

  8. Salmos 52

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 52
    Mostrando versículos 1–5 de 9

    1Me ya sa kake fariya game da mugunta, kai babban mutum?Me ya sa kake fariya dukan yini,kai da kake abin kunya a idanun Allah?

    3Kana ƙaunar mugunta fiye da alheri,ƙarya a maimakon faɗin gaskiya. Sela

    5Tabbatacce Allah zai kai ka ga madawwamiyar hallaka.Zai fizge ka yă yayyage ka daga tentinka;zai tumɓuke ka daga ƙasar masu rai. Sela

  9. Salmos 33

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 33
    Mostrando versículos 17–20 de 22

    17Dogara a kan doki don ceto banza ne;duk da yawan ƙarfinsa ba ya ceto.

    19don yă cece su daga mutuwaya bar su da rai a lokacin yunwa.

    20Muna jiran Ubangiji da bege;shi ne taimakonmu da garkuwarmu.

  10. Salmos 124

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 124
    Mostrando versículos 5–8 de 8

    5Da ruwa mai haukaya share mu ƙaf.

    7Mun tsira kamar tsuntsudaga tarkon mai farauta;an tsinke tarko,muka kuwa tsira.

    8Taimakonmu yana a sunan Ubangiji,Wanda ya yi sama da ƙasa.

  11. Salmos 144

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 144
    Mostrando versículos 2–10 de 15

    2Shi ne Allah mai ƙaunata da kuma kagarata,katangata da mai cetona,garkuwata, wanda nake neman mafaka daga gare shi,wanda ya sa mutane a ƙarƙashina.

    4Mutum yana kama da numfashi;kwanakinsa suna wucewa kamar inuwa.

    10ga Wannan wanda yake ba wa sarakuna nasara,wanda ya cece bawansa Dawuda.Daga takobin kisa.

  12. Salmos 24

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 24
    Mostrando versículos 5–10 de 10

    5Zai sami albarka daga Ubangijida fiffitawa daga Allah Mai cetonsa.

    6Irin tsaran waɗanda suke nemansa ke nan,waɗanda suke neman fuskarka, ya Allah na Yaƙub. Sela

    10Wane ne shi, wannan Sarkin ɗaukaka?Ubangiji Maɗaukaki,shi ne Sarkin ɗaukaka. Sela

  13. Salmos 130

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 130
    Mostrando versículos 6–8 de 8

    6Raina na jiran Ubangijifiye da yadda mai tsaro yakan jira safiya,fiye da yadda mai tsaro yakan jira safiya.

    7Ya Isra’ila, sa zuciya ga Ubangiji,gama tare da Ubangiji akwai ƙauna marar ƙarewakuma tare da shi akwai cikakkiyar fansa.

    8Shi kansa zai fanshi Isra’iladaga dukan zunubansu.

  14. Salmos 9

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 9
    Mostrando versículos 9–20 de 20

    9Ubangiji shi ne mafakan waɗanda ake danniya,mafaka a lokutan wahala.

    16An san Ubangiji ta wurin gaskiyarsa;an kama mugaye da aikin hannuwansu. Haggayiyon.9.16 Ko kuwa Tunani; mai yiwuwa salon kiɗi ne. Sela

    20Ka buge su da rawar jiki, ya Ubangiji;bari al’ummai su sani su mutane ne kurum. Sela

  15. Salmos 108

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 108
    Mostrando versículos 2–13 de 13

    2Ku farka, garaya da molo!Zan farkar da rana.

    12Ka ba mu taimako a kan abokin gāba,gama taimakon mutum banza ne.

    13Tare da Allah za mu yi nasara,zai kuma tattaka abokan gābanmu.

  16. Salmos 37

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 37
    Mostrando versículos 11–39 de 40

    11Amma masu tawali’u za su gāji ƙasarsu kuma zauna da cikakkiyar salama.

    34Ku sa zuciya ga Ubangijiku kuma kiyaye hanyarsa.Zai ɗaukaka ku ku ci gādon ƙasar,sa’ad da aka kawar da mugaye, za ka gani.

    39Ceton adalai kan zo daga Ubangiji;shi ne mafaka a lokacin wahala.

  17. Salmos 62

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 62
    Mostrando versículos 2–7 de 12

    2Shi kaɗai ne dutsena da cetona;shi ne kagarata, ba zan jijjigu ba.

    6Shi ne kaɗai dutsena da cetona;shi ne kagarata, ba zan jijjigu ba.

    7Cetona da girmata sun dangana ga Allah ne,62.7 Ko kuwa / Allah Mafi Ɗaukaka shi ne cetona da girmatashi ne dutsena mai ƙarfi, mafakata.

  18. Salmos 29

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 29
    Mostrando versículos 3–11 de 11

    3Muryar Ubangiji tana a bisa ruwaye;Allah Maɗaukaki ya yi tsawa,Ubangiji ya yi tsawa a bisa manyan ruwaye.

    7Muryar Ubangiji ta bugada walƙatar walƙiya.

    11Ubangiji kan ba da ƙarfi ga mutanensa;Ubangiji kan albarkace mutanensa da salama.

  19. Salmos 28

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 28
    Mostrando versículos 6–8 de 9

    6Yabo ya tabbata ga Ubangiji,gama ya ji kukata na neman jinƙai.

    7Ubangiji shi ne ƙarfina da garkuwata;zuciyata ta amince da shi, kuma na sami taimako.Zuciyata ta yi tsalle don farin cikizan kuwa yi godiya gare shi cikin waƙa.

    8Ubangiji shi ne ƙarfin mutanensa,kagarar ceto domin shafaffensa.

  20. Salmos 82

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 82
    Mostrando versículos 2–8 de 8

    2"Har yaushe za ku kāre marasa adalciku kuma goyi bayan mugaye? Sela

    4Ku ceci marasa ƙarfi da masu bukata;ku kuɓutar da su daga hannun mugaye.

    8Ka tashi, ya Allah, ka shari’anta duniya,gama dukan al’ummai gādonka ne.

Léxico (correspondência exata) Semântico (correspondência relacionada) Versículos omitidos Contexto do capítulo