9 Raina yana marmarinka da dare;
da safe kuma raina yana son ganinka.
Sa’ad da hukunce-hukuncenka suka sauko duniya,
mutanen duniya kan koyi adalci.
9 Raina yana marmarinka da dare;
da safe kuma raina yana son ganinka.
Sa’ad da hukunce-hukuncenka suka sauko duniya,
mutanen duniya kan koyi adalci.