Pular para o conteúdo
Publicidade

Ishaya 29

16 Kuna birkitar abubuwa,

sai ka ce an mayar da mai ginin tukwane ya zama yumɓu!

Abin da aka yi zai ce wa wanda ya yi shi,

"Ba shi ne ya yi ni ba"?

Tukunya za iya ce wa mai ginin tukwane,

"Ba ka san kome ba"?

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também