3 Muryar wani tana kira cewa,
"A cikin hamada ku shirya
hanya saboda Ubangiji;40.3 Ko kuwa Muryar wani mai kira a cikin hamada. "Ku shirya hanya domin Ubangiji".
ku miƙe manyan hanyoyi domin Allahnmu
a cikin jeji.
8 Hakika ciyawa takan yanƙwane, furanni kuma su yi yaushi,
amma maganar Allahnmu tana nan daram har abada."