Pular para o conteúdo
Publicidade

Ishaya 41

17 "Matalauta da mabukata suna neman ruwa,

amma babu kome;

harsunansu sun bushe saboda ƙishi.

Amma Ni Ubangiji zan amsa musu;

Ni, Allah na Isra’ila, ba zan yashe su ba.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também