Pular para o conteúdo
Publicidade

Ishaya 43

18 "Ku manta da abubuwan da suka riga suka faru;

kada ku yi tunanin abin da ya riga ya wuce.

19 Duba, ina yi abu sabo!

Yanzu yana faruwa; ba ku gan shi ba?

Ina yin hanya a cikin hamada

rafuffuka kuma a cikin ƙeƙasasshiyar ƙasa.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também