Pular para o conteúdo
Publicidade

Ishaya 45

1 "Ga abin da Ubangiji ya faɗa wa shafaffensa,

ga Sairus, wanda hannun damansa yana riƙe da shi

don ci al’ummai a gabansa

ya kuma tuɓe makaman sarakuna,

don buɗe ƙofofi a gabansa

don kada a kulle ƙofofi.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também