Pular para o conteúdo
Publicidade

Ishaya 53

11 Bayan wahalar ransa,

zai ga hasken rai, ya kuma gamsu;

ta wurin saninsa bawana mai adalci zai yantar da mutane masu yawa,

zai kuma ɗauki laifofinsu.

12 Saboda haka zan ba shi rabo tare da manya,

zai kuma raba ganima tare da masu ƙarfi,

domin ya ba da ransa har mutuwa,

aka kuma lissafta shi tare da masu laifofi.

Gama ya ɗauki zunubin mutane masu yawa,

ya kuma yi roƙo saboda laifofinsu.

Veja também