Pular para o conteúdo
Publicidade

Ishaya 54

Ɗaukakar nan gaba ta Sihiyona

1 "Ki rera, ya ke bakararriya,

ke da ba ki taɓa haihuwa ba;

ki ɓarke da waƙa, ki yi sowa don farin ciki,

ke da ba ki taɓa naƙuda ba;

domin ya’yan mace mai kaɗaici sun fi na mai miji yawa,"

in ji Ubangiji.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também