Pular para o conteúdo
Publicidade

Ishaya 54

17 ba makamin da aka ƙera don cuce ki da zai yi nasara,

za ki kuma mayar da magana ga duk wanda ya zarge ki.

Wannan ne gādon bayin Ubangiji,

kuma wannan ita ce nasararsu daga gare ni,"

in ji Ubangiji.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também