Publicidade

Isaías 55

10 Kamar yadda ruwan sama da dusar ƙanƙara suke

saukowa daga sama,

ba sa komowa

ba tare da sun jiƙe duniya

sun kuma sa su yi ya’ya su kuma yi toho,

don su ba da iri ga mai shuki da kuma abinci ga mai ci,

11 haka maganata da take fitowa daga bakina.

Ba za koma gare ni wofi ba,

amma za cika abin da nake so

ta kuma cika abin da na aike ta yi.

Veja também

Bíblia Online Bíblia Online

Bíblia Online • Versão: 2026-07-05_19-25-13-