Pular para o conteúdo
Publicidade

Ishaya 55

8 "Gama tunanina ba tunaninku ba ne,

yadda kuke yin abubuwa ba yadda nake yin abubuwa ba ne,"

in ji Ubangiji.

9 "Kamar yadda sammai suke can nesa da ƙasa,

haka yadda nake yin abubuwa suke dabam da yadda kuke yin abubuwa

tunanina kuma dabam da naku.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também