Publicidade

Isaías 58

13 "In kun kiyaye ƙafafunku daga take Asabbaci

da kuma daga aikata abin da kuka gan dama a ranata mai tsarki,

in kuka kira Asabbaci ranar murna

rana mai tsarki ta Ubangiji kuma mai bangirma,

in kuka girmama ta ta wurin ƙin yin abin da kuka gan dama

da kuma yin al’amuranku ko yin mugayen maganganu,

14 sa’an nan za ku yi farin ciki a cikin Ubangiji,

zan kuma sa ku a kan maɗaukaka ƙasashe

ku kuma yi biki a gādon mahaifinku Yaƙub."

Ni Ubangiji ne na faɗa.

Veja também

Bíblia Online Bíblia Online

Bíblia Online • Versão: 2026-07-05_19-25-13-