Pular para o conteúdo
Publicidade

Ishaya 59

21 "Game da ni dai, ga alkawarina da su," in ji Ubangiji. "Ruhuna, wanda yake a kanka, da kuma maganata da na sa a bakinka ba za rabu da bakinka ba, ko daga bakunan ya’yanka ba, ko kuwa daga bakunan zuriyarsu ba daga wannan lokaci zuwa gaba da kuma har abada," in ji Ubangiji.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também