Pular para o conteúdo
Publicidade

Ishaya 49

25 Amma ga abin da Ubangiji yana cewa,

"I, za a ƙwace kamammu daga jarumawa,

a kuma karɓe ganima daga hannun marasa tsoro;

zan gwabza da waɗanda suke gwabzawa da ke,

zan kuwa ceci ya’yanki.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também