12 Mutanenku za su sāke gina kufai na da
su kuma daga tsofaffin harsashai;
za a ce da ku Masu Gyaran Katangar da ta Rushe,
Masu Farfaɗo da Tituna da kuma Wuraren zama.

+581 estão orando agora.
Junte-se à corrente de oração.