Pular para o conteúdo
Publicidade

Ishaya 61

10 Ina jin daɗi ƙwarai a cikin Ubangiji;

raina yana farin ciki a cikin Allahna.

Gama ya suturce ni da rigunan ceto

ya yi mini ado da rigar adalci,

yadda ango yakan yi wa kansa ado kamar firist

kamar kuma yadda amarya takan sha ado da duwatsunta masu daraja.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também