Pular para o conteúdo
Publicidade

Ishaya 65

Hukunci da kuma ceto

1 "Na bayyana kaina ga waɗanda ba su tambaye ni ba;

ina samuwa ga waɗanda ba su neme ni ba.

Ga al’ummar da ba kira bisa sunana ba,

Na ce, Ga ni, ga ni.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também