Pular para o conteúdo
Publicidade

Ishaya 43

6 Zan ce wa arewa, Ku miƙa su!

Ga kudu kuma, Kada ku riƙe su.

Kawo ya’yana maza daga nesa

ya’yana mata kuma daga iyakar duniya,

7 kowa da ake kira da sunana,

wanda aka halitta saboda ɗaukakata,

wanda na siffanta na kuma yi."

Veja também