Pular para o conteúdo
Publicidade

Ishaya 65

Sabuwar sama da kuma sabuwar duniya

17 "Ga shi, na halicci

sabuwar sama da kuma sabuwar duniya.

Abubuwa na za a manta da su,

ba kuwa za a ƙara tuna da su ba.

18 Amma ku yi murna ku kuma yi farin ciki har abada

a abin da na halitta,

gama zan halicci Urushalima ta zama abin murna

mutanenta kuwa abin farin ciki.

19 Zan yi farin ciki a kan Urushalima

in kuma yi murna saboda mutanena;

a can ba za a ƙara jin

karar makoki da na kuka ba.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também