Pular para o conteúdo
Publicidade

Zabura 103

1 Yabi Ubangiji, ya raina;

dukan abin da yake cikin cikina, yabi sunansa mai tsarki.

2 Yabi Ubangiji, ya raina,

kada kuma ka manta dukan alheransa,

3 wanda yake gafarta dukan zunubai

yake kuma warkar da dukan cututtuka,

4 wanda ya fanshi ranka daga rami

ya naɗa maka rawani da ƙauna da kuma tausayi,

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também