Pular para o conteúdo
Publicidade

Zabura 103

13 Kamar yadda mahaifi yake jin tausayin ya’yansa,

haka Ubangiji yake jin tausayin waɗanda suke tsoronsa;

14 gama ya san yadda aka yi mu,

ya tuna cewa mu ƙura ne.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também