Pular para o conteúdo
Publicidade

Zabura 103

17 Amma daga madawwami zuwa madawwami

ƙaunar Ubangiji tana tare da waɗanda suke tsoronsa,

adalcinsa kuma tare da ya’yansu,

18 tare da waɗanda suke kiyaye alkawarinsa

suna kuma tuna su yi biyayya da farillansa.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também