Publicidade

Salmos 104

33 Zan rera ga Ubangiji dukan raina;

zan rera yabo ga Allahna muddin ina raye.

34 Bari tunanina gamshe shi,

yayinda nake farin ciki a cikin Ubangiji.

Veja também

Bíblia Online Bíblia Online

Bíblia Online • Versão: 2026-07-05_19-25-13-