Pular para o conteúdo
Publicidade

Zabura 121

3 Ba zai bari ƙafarka yi santsi ba,

shi da yake tsaronka ba zai yi gyangyaɗi ba;

4 tabbatacce, shi da yake tsaron Isra’ila

ba ya gyangyaɗi ko barci.

Veja também