Pular para o conteúdo
Publicidade

Zabura 148:1-3

1 Yabi Ubangiji.148.1 Da Ibraniyanci Hallelu Ya; haka ma a aya 14.

Yabi Ubangiji daga sammai,

yabe shi a bisa sammai.

2 Yabe shi, dukanku mala’ikunsa,

yabe shi, dukanku rundunarsa na sama.

3 Yabe shi, rana da wata,

yabe shi, dukanku taurari masu haskakawa.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.