Pular para o conteúdo
Publicidade

Zabura 149

1 Yabi Ubangiji.149.1 Da Ibraniyanci Hallelu Ya; haka ma a aya 9.

Ku rera sabuwar waƙa ga Ubangiji,

yabonsa a cikin taron tsarkaka.

3 Bari su yabi sunansa tare da rawa

suna kuma yin kiɗi gare shi da ganga da garaya.

4 Gama Ubangiji yana jin daɗin mutanensa;

yakan darjanta masu sauƙinkai da ceto.

5 Bari tsarkaka su yi farin ciki a wannan bangirma

su kuma rera don farin ciki a kan gadajensu.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também