Pular para o conteúdo
Publicidade

Zabura 22

22 Zan furta sunanka ga yan’uwana;

cikin taron masu sujada zan yabe ka.

23 Ku da kuke tsoron Ubangiji, ku yabe shi!

Dukanku zuriyar Yaƙub, ku girmama shi!

Ku girmama shi, dukanku zuriyar Isra’ila!

24 Gama bai rena ko ƙyale

wahalar masu shan wuya ba;

bai ɓoye fuskarsa daga gare shi ba

amma ya saurari kukansa na neman taimako.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também