Pular para o conteúdo
Publicidade

Salmos 25

2 A gare ka na dogara, ya Allahna.

Kada ka bari in sha kunya,

ko ka bar abokan gābana su yi nasara a kaina.

3 Ba wanda yake sa bege a gare ka

da zai taɓa shan kunya,

amma za su sha kunya

su da suke tayarwa babu dalili.

Veja também