Pular para o conteúdo
Publicidade

Zabura 27

1 Ubangiji ne haskena da cetona,

wa zan ji tsoro?

Ubangiji ne mafakar raina,

wane ne zan ji tsoro?

2 Sa’ad da mugaye suka tasar mini

don su cinye ni,

sa’ad da abokan gābana da maƙiyina suka kawo mini hari,

sun yi tuntuɓe suka fāɗi.

3 Ko da yake mayaƙa sun kewaye ni,

zuciyata ba za ji tsoro ba;

ko da yake ya ɓarke a kaina,

duk da haka zan ƙarfafa.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também