Ta Dawuda. Sa’ad da ya yi kamar ya haukace a gaban Abimelek, Wanda ya kore shi, ya kuwa tafi.1 Zan gode wa Ubangiji kullayaumi; yabonsa kullum za su kasance a leɓunana.