Pular para o conteúdo
Publicidade

Zabura 34

1 Zan gode wa Ubangiji kullayaumi;

yabonsa kullum za su kasance a leɓunana.

2 Raina zai yi fariya a cikin Ubangiji;

bari waɗanda suke wahala su ji su kuma yi farin ciki.

3 Ku ɗaukaka Ubangiji tare da ni;

bari mu ɗaukaka sunansa tare.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também