Pular para o conteúdo
Publicidade

Zabura 36

7 Ina misalin ƙaunarka marar ƙarewa!

Mutane manya da ƙanana kan sami mafaka cikin inuwar fikafikanka.

8 Suna biki a yalwar gidanka;

kakan ba su sha daga rafin farin cikinka.

9 Gama a gare ka akwai maɓulɓular rai

cikin haskenka mukan ga haske.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também