Pular para o conteúdo
Publicidade

Zabura 37

25 ni yaro ne amma yanzu na tsufa,

duk da haka ban taɓa ganin an yashe masu adalci ba

ko a ce ya’yansu suna roƙon burodi.

26 Kullum suna bayar hannu sake suna kuma ba da bashi ba da wahala ba,

za a yi wa ya’yansu albarka.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também