Pular para o conteúdo
Publicidade

Zabura 37

3 Ka dogara ga Ubangiji ka kuma aikata alheri;

yi zama cikin ƙasar ka kuma more makiyaya mai lafiya.

4 Ka ji daɗinka a cikin Ubangiji

zai kuwa biya bukatun zuciyarka.

5 Ka sa kanka a hanyar Ubangiji;

ka kuma dogara gare shi zai kuwa yi wannan.

6 Zai sa adalcinka haskaka kamar hasken safiya,

gaskiyarka kuma kamar rana a tsaka.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também