4 Waɗannan abubuwa ne nakan tuna
sa’ad da nake faɗin abin da yake a raina,
yadda dā nakan tafi tare da taron jama’a,
ina bishe su a jere zuwa gidan Allah,
da sowa ta farin ciki da kuma godiya
a cikin taron biki.