Pular para o conteúdo
Publicidade

Salmos 51

1 Ka yi mini jinƙai, ya Allah,

bisa ga ƙaunarka marar ƙarewa;

bisa ga tausayinka mai girma

ka shafe laifofina.

2 Ka wanke dukan kurakuraina

ka tsarkake ni daga zunubina.

3 Gama ina sane da laifofina

zunubaina kuma kullum suna a gabana.

Veja também