1 Ka yi mini jinƙai,
ya Allah, gama mutane sun tasar mini da zafi;
dukan yini suna matsa harinsu.
3 Sa’ad da nake tsoro, zan dogara gare ka.
4 Ga Allah wanda maganarsa nake yabo
ga Allah na dogara; ba zan ji tsoro ba.
Me mutum mai mutuwa zai yi mini?
8 Ka lissafta makokina;
ka jera hawayena a littafinka,56.8 Ko kuwa / ka sa hawayena a salkan ruwan inabinka
ba a rubuce suke a cikin littafinka ba?
11 ga Allah na dogara; ba zan ji tsoro ba.
Me mutum zai iya yi mini?