Pular para o conteúdo
Publicidade

Zabura 103

8 Ubangiji mai tausayi ne da kuma alheri,

mai jinkirin fushi, cike da ƙauna.

9 Ba zai yi ta zargi ba

ba kuwa zai yi ta jin fushi har abada ba;

10 ba ya yin da mu gwargwadon zunubanmu

ko sāka mana bisa ga laifofinmu.

11 Gama kamar yadda sammai suke can bisa duniya,

haka girmar ƙaunarsa yake wa masu tsoronsa;

12 kamar yadda gabas yake daga yamma,

haka ya cire laifofinmu daga gare mu.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também