Pular para o conteúdo
Publicidade

Zabura 104

14 Yana sa ciyawa yi girma saboda shanu,

tsire-tsire domin mutum ya nome,

suna fid da abinci daga ƙasa,

15 ruwan inabi yakan sa zuciyar mutum yi murna,

mai kuwa yakan sa fuska yi haske,

abinci kuma da yake riƙe zuciyarsa.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também