1 Yabi Ubangiji.106.1 Da Ibraniyanci Hallelu Ya; haka kuma a aya 48.
Yi godiya ga Ubangiji, gama nagari ne shi;
ƙaunarsa madawwamiya ce har abada.