Pular para o conteúdo
Publicidade

Zabura 139

1 Ya Ubangiji, ka bincike ni

ka kuwa san ni.

2 Ka san sa’ad da na zauna da sa’ad da na tashi;

ka san tunanina daga nesa.

3 Ka san fitata da kuma kwanciyata;

ka saba da dukan hanyoyina.

4 Kafin in yi magana da harshena

ka santa gaba ɗaya, ya Ubangiji.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também