Pular para o conteúdo
Publicidade

Zabura 139

11 In na ce, "Tabbatacce duhu zai ɓoye ni

haske kuma zai zama dare kewaye da ni,"

12 duhu ma ba zai zama duhu gare ka ba;

dare zai haskaka kamar rana,

gama duhu ya yi kamar haske gare ka.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também