1 Yabi Ubangiji.147.1 Da Ibraniyanci Hallelu Ya; haka ma a aya 20.
Yana da kyau a rera yabai ga Allahnmu,
abu mai daɗi ne daidai ne kuma a yabe shi!