Pular para o conteúdo
Publicidade

Zabura 20

1 Ubangiji ya amsa maka sa’ad da ka yi kira cikin wahala;

bari sunan Allah na Yaƙub kiyaye ka.

2 Bari aiko maka da taimako daga wuri mai tsarki

kuma ba ka gudummawa daga Sihiyona.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também