Pular para o conteúdo
Publicidade

Zabura 62

5 Ka nemi hutu, ya raina, a wurin Allah kaɗai;

dogarata kan zo daga gare shi ne.

6 Shi ne kaɗai dutsena da cetona;

shi ne kagarata, ba zan jijjigu ba.

7 Cetona da girmata sun dangana ga Allah ne,62.7 Ko kuwa / Allah Mafi Ɗaukaka shi ne cetona da girmata

shi ne dutsena mai ƙarfi, mafakata.

8 Ku dogara a gare shi a duk lokuta, ya mutane;

ku faɗi albarkaci bakin zukatanku a gare shi,

gama Allah ne mafakarmu. Sela

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também