Pular para o conteúdo
Publicidade

Zabura 68

5 Uba ga marayu, mai kāre gwauraye,

shi ne Allah a mazauninsa mai tsarki.

6 Allah ya shirya masu kaɗaici a cikin iyalai,

ya jagorance yan kurkuku da waƙoƙi;

amma yan tawaye suna zama a ƙasa mai zafin rana.

Veja também